Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune kayan aikin da nayi amfani dasu
- 2
Acikin babbar kwano da kika zuba fulawa,zakisa yeast, gishiri,sugar da kuma mai kadan aciki saikiyi mixing komai ya hade waje daya
- 3
Sannan saiki fasa kwai daya kisaka aciki. Sai kuma kizuba ruwa masu dumi kadan kadan kina mixing din fulawar
- 4
Bayan kingama mixing dinsu,zaki samu babban tray ki aza dough din akai, sannan kisa butter akai
- 5
Idan kikasa butter akai saiki kwaba da kyau sosai,kiyita mulkawa tsawon minti shabiyar,zakiga yayi laushi
- 6
Saiki saka acikin kwano ki rufe kamar mintuna 40mnt ya tashi
- 7
Bayan ya tashi saiki diba kadan kiyi rolling dinshi,kiyi amfani da doughnuts cuter kifitar da shape din
- 8
Haka zaki fitar da shape din kina azawa a tray har kigama fitar dashi gaba daya
- 9
Sannan saiki shafa butter asamanshi,saiki rufe kibashi kamar minti goma yakara tashi
- 10
Bayannan zaki dora mai awuta yadanyi zafi kadan saiki saka doughnuts din aciki,idan dayan gefen yayi saiki juya dayan haka zakiyi harki gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






























sharhai