Moist coconut cake

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupsof flour
  2. 1 tbspof vanilla flavour
  3. 1 tbspof coconut flavour
  4. 1 tbspof baking powder
  5. 6eggs
  6. 1simas butter
  7. 3 tbspof powdered milk
  8. 1/2 cupof coconut milk
  9. 5 tbspof dessicated coconut
  10. 1 cupof sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi creaming sugar da butter saiki zuba eggs dinki ki kara juyawa sannan ki zuba coconut milk da dessicated coconut ki kara mixing, saiki zuba flour da baking powder ki kara mixing. Daga karshe ki zuba milk dinki da flavors ki juya.

  2. 2

    Saiki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes