CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Cookies
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Cookies ainihin hoton girkin

Cookies

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Godiya ga Jahun's delicacies😍 na gwada recipe dinta kuma naji dadinshi sosai da sosai😋😋

Godiya ga Jahun's delicacies😍 na gwada recipe dinta kuma naji dadinshi sosai da sosai😋😋

Kara karantawa

Cookies

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Godiya ga Jahun's delicacies😍 na gwada recipe dinta kuma naji dadinshi sosai da sosai😋😋

Godiya ga Jahun's delicacies😍 na gwada recipe dinta kuma naji dadinshi sosai da sosai😋😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 250 gof margarine
  • 3kofi na flour
  • 1/4kofi na madarar gari
  • 1egg
  • 1kofi na sugar
  • Flavor
  • chocholate
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A saka butter da sugar a kwano ayi ta juyawa har sai sugar ya fara narkewa sai a saka kwai,flavor sai a juya komai ya hade

  2. 2

    A kawo madarar gari a zuba akai a juya sai a dinga zuba flour ana juyawa da hannu harsai ya zama dough ya hade jikinsa

  3. 3

    A dinga gutsira ana milmilashi kamar ball sai a saka a tsakiyar hannu a mai dashi flat

  4. 4

    Sai a yanka chocholate a saka akai ayi kwalliya da fork ko tooth pick ajiki

  5. 5

    A saka parchmant paper ko jarida a tray na oven sai a jera wannan cookies akai

  6. 6

    A kunna oven yayi zafi sannan sai a saka cookies aciki abarshi yayi minti goma ko kuma harsai ya canja kala

  7. 7

    Cookies ya kammala😋😋

    Cookiesmatakin girki7 hoto
    Cookiesmatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar June 08, 2020 21:11
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Cookies

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Yoghurt
  2. Steam moimoi (Alala)
  3. Tsirai
  4. Flour ball
  5. Couscous da miya
  1. Couscous da miyan kifi
  2. Dan malele
  3. Yoghurt
  4. Kunun gyada
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12816057
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close