CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Egg pastry
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Egg pastry ainihin hoton girkin

Egg pastry

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

Egg pastry

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupsflour
  • 1tspn baking powder
  • 5eggs (cooked)
  • 1 tbspnsugar
  • Minced meat (fried)
  • 11/2butter
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tana di kayanki👇👇zaki samu bowl dinki ki zuba flour da raguwar kayan hadin ki ki kwaba shi kaurin sa kamar kwabin doughnot sai ki ajiye shi for some minutes.

    Egg pastrymatakin girki1 hoto
    Egg pastrymatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki dakko ki murza shi,kisamu cutter dinki ki fitar da cycle shape ki dakko soyyayen naman ki ki zuba aciki.

    Egg pastrymatakin girki2 hoto
    Egg pastrymatakin girki2 hoto
    Egg pastrymatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki dakko kwanki ki rabashi gida uku sai ki dura a kan naman,sai ki sake murza wani shima ki fitar da cycle shape sai ki sami dan karamin murfi ki fitar da cycle shape shima kamar yadda yake a hotan kasa👇👇.

    Egg pastrymatakin girki3 hoto
    Egg pastrymatakin girki3 hoto
    Egg pastrymatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki dakko ki dura a saman ki gyara bakin yadda bazai bude ba sai ki jera a baking tray ki sha fa egg a saman ki gasa a oven.aci dadi lafiya☺😍😍.

    Egg pastrymatakin girki4 hoto
    Egg pastrymatakin girki4 hoto
    Egg pastrymatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar July 07, 2020 20:57
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
July 08, 2020 23:18
😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Egg Pastries

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Orange sunrise
  2. Fried rice mai sauki
  3. Faten dankalin turawa
  4. Kosai
  5. Miyan danyen karkashi da towun shinkafa
  1. Fried rice mai sauki
  2. Kosai
  3. Miyan danyen karkashi da towun shinkafa
  4. Orange sunrise
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13110905
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close