Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada bota da sugar da kwai da flavor ki hade su kar ki buga sosai.
- 2
Sai ki dauko fulawar ki saka ki hade su gaba daya to
- 3
Sai ki gutsara wani bangare kadan ki saka masa green food color dn ki hade
- 4
Sai ki gutsara kiyi shape dn leaf kamar yanda na nuna na leaf cookies sannan ki gutsara koren ki mulmula yayi dogo ki saka a bakin
- 5
Ki jera su a baking tray ki gasa na minti 10 zuwa 15
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13476773








sharhai (7)