Umarnin dafa abinci
- 1
A daura tukunya a kan wuta a sa ruwa da sugar ki juya har sai ya narke.asa vanilla flavor har sai suganki y nuna sai ki kashe wuta.
- 2
Ki xuba madara kiyi ta juyawa har ya hade jikinshi.
- 3
Ki dauki board ko tray kisasamu Leda baka dinnan sai ki shafa dan mai akai ki shinfida akan board ko tray sai ki zuba tuwon madaran ki.
- 4
Ki mulmulashi ya zama round saiki dauko wata ledan ki rufe tuwon madaran, sai kiyi rolling dinshi ki bude ledan ya dan sha iska kadan ki samu cutter ki fitar da duk shape dinda kikeso.
- 5
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13488523






sharhai (5)