Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki saka mai kadan a kaskon suya sai ki saka citta da tafarnuwa sannan ki saka albasa da attarugu ki saka sinadarin dandano
- 2
Sai ki dauko koren wake ki saka sannan karas sannan koren tattasai da tattasai sai ki kashe wutar ki saka a gefe
- 3
Sai ki kada kwai sannan ki dauko wannan kayan lambu na ki saka
- 4
Sai ki saka mai kadan a kaskon suya ki zuba kwan ki dinga mutsa kwan har yayi shikenan kin gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13607135











sharhai