CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewa ainihin hoton girkin

Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewa

OumHisham
OumHisham @qibdeeya07
Sokoto State

Maigida yana son tuwo da miyar kubewa

Maigida yana son tuwo da miyar kubewa

Kara karantawa

Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewa

OumHisham
OumHisham @qibdeeya07
Sokoto State

Maigida yana son tuwo da miyar kubewa

Maigida yana son tuwo da miyar kubewa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa daya da rabi
Mutane 6 yawan abinchi
  • Farar shinkafa, Kofi biyar
  • Ruwa
  • Miyar kubewa:
  • Danyar kubewa
  • Tattasai, tarugu, albasa da tumatur kowanne madaidaici guda biyu
  • Garin Citta, gyadar miya, daddawa da tafarnuwa babban cokali daya
  • Dandano
  • Manja
  • Nama ko kifi (nidai nayi anfani da nama)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa daya da rabi
  1. 1

    Za'a Dora ruwa a tukunya har sai sunyi zafi, sannan a zuba wankakkiya kuma gyararriyar shinkafa a rufe sai a rage wuta

  2. 2

    Bayan minti talatin sai a bufe, Za'a ga shinkafar ta nuna tayi tubus, sai a sanya muciya a tuka, ta tuku sosai sai a barshi kuma ya dan kara sulala sai a kwashe

    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai hadin miyar kubewa: Za'a gyara dukkanin kayan hadin sai a ajiye su a kusa

  4. 4

    A zuba manja kofi ⅓ a yanka albasa, har sai anji kamshi ya fara tashi alamar yayi, sai a zuba jajjagen attarugu, tattasai, tumatir da albasa a soya a zuba ruwa (a tsayar da ruwan miya)

  5. 5

    Daga nan sai a wanke nama a zuba, a Sanya kayan yaji da daddawa da dandano, da kori (Curry) sai a rufe sai bayan mintina talatin da biyar (idan nama yana da tauri mitinan zasu fi haka) sannan a bude a zuba gogaggiyar kubewa danya

    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki5 hoto
    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki5 hoto
    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai a bar ta, ta kara mintina ashirin kan wuta, amma kuma Za'a rage wutar sosai

    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Bayani: ana iya anfani da murhu biyu domin ayi saurin kammalawa

    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai a kwashe, aci lafiya

    Tuwon Shinkafa Da Miyar Danyar Kubewamatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

OumHisham
OumHisham @qibdeeya07
rannar October 10, 2020 18:44
Sokoto State
Kitchen Crush😄
Kara karantawa

sharhai (6)

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
October 16, 2020 15:26
MashaAllah
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Shinkafa Soup Danya Kubewa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate chips cookies
  2. Doughnut
  3. Nannadadden doughnut
  4. Dankalin Hausa
  1. Doughnut
  2. Nannadadden doughnut
  3. Dankalin Hausa
  4. Chocolate chips cookies
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13820834
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close