Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Albasa
  3. Kayan kanshi da dandano
  4. Mai
  5. Tomato
  6. Tattase
  7. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin ki,ki yanka ta a tsatsaye sai ki wanketa kisoya da dan gishiri kadan

  2. 2

    Ki yanka albasa ki soya sama sama sai ki dauko tattase da tomato da kikayi blending kizuba kiyita soyawa sai ta soyu

  3. 3

    Sai kizuba kayan kanshi da dandano, sai ki dauko dankalin ki da kika soya itama kizuba kiyita juyawa sai sun hade

  4. 4

    Sai ki bada minti 5-10 ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

Similar Recipes