Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki feraye doyanki sannan kiwanke kisa a tukunya da dan gishiri har ta dahu
- 2
Bayan ta dahu ki tace ki yanka a tsaitsaye madaidaita...ki aje gefe
- 3
Zaki juye flour ki a karamin abu kizuba Mata seasoning and spices da grated attaruhu da albasa sannan kizuba ruwa kina juyawa(kartai gudaji)kwabin yafi na wainar flour kauri
- 4
Sannan kisa mai awuta in yayi zafi kidauko doyar da kika yayyanka kina sawa cikin kwabin flour ki jujjuya sannan kisa cikin mai....inya soyu ki kwashe.....ana iyaci da er sauce,tea ko haka nan..enjoy!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14398066






sharhai