Pepper irish
Favorite dina ne Irish Ina matuqar sonshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko kifere Irish kiyankashi kiwanke kitsane a basket
- 2
Seki daura mai a wuta idan yayi xafi kisaka gishiri kadan a Irish dinki ki juya ko Ina yaji,seki juye a man idan yasoyu a kwashe,Amma karya soyu sosai
- 3
Seki jajjaga kayan Miya ki daura Mai a wuta kisaka albasa idan yayi brown seki juya kayan miyan kisa sinadarin dandano,curry da thyme
- 4
Seki dauko Irish dinda kika soya kijuye aciki kidauko soyayyar namanki Shima kijuye aciki kijuya ko Ina yaji,seki rufe yayi kamar 5-10 minutes...idan yayi ki sauke,aci Dadi lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14747815




sharhai