Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dafa sugar, ruwa da flavor har sai ya narke amma kar ya yi danko. Sai ki sauke daga kan wuta. Ki zuba butter, Ki rinka zuba madarar kina tukawa har sai ya yi tauri.
- 2
Idan kuma mai kala za ki yi, bayan kin sauke daga kan wuta zaki raba sugar adadin wanda kike so, sai ki saka food colour ki tuka madarar.
- 3
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14751707













sharhai (2)