Strawberry smoothie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2Strawberry
  2. 1kofi Yoghurt
  3. 1 cokalibabba Zuma
  4. 1kofi Kankara
  5. karamin cokali Strawberry flavor 1/2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara strawberry dinki,ki saka a fridge yayi kankara

  2. 2

    Sai ki saka a blender,ki saka yoghurt, Zuma,da flavor.

  3. 3

    Ki farfasa kankarar ki ki saka.

  4. 4

    Sai kiyi blending har yayi very smooth.

  5. 5

    Sai ki saka a glass cup.

  6. 6

    Asha lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes