Dan wake 2

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Munason Dan wake sosae nida iyalina

Dan wake 2

Munason Dan wake sosae nida iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Salad
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. Mai
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka tankade fulawa a kwano Mai fadi kasa kuka ka juya kajika kanwa inta jiku sae kazuba ruwan da rariya amma sabida Kada dattin kanwar ya shiga

  2. 2

    Inkasa ruwa ka kwaba sosae kada yyi kulli kada yyi tauri kuma sosae

  3. 3

    Dama kadaura ruwa a tukunya inyatafaso sae ka jefa duka kabarshi ya nuna kamar yatafaso sau uku

  4. 4

    Inya nuna sae ka kwashe acikin ruwan sanyi kadauraye kazuba akwano

  5. 5

    Kasa soyayyen Mai kasa salad da tumatur da albasa daka yanka ka gyra kasa yajjin barkwano kasa Maggi

  6. 6

    Shinkenn Dan wake ya kammala aci ddi lfy yanada ddi sosae mutane na sonshi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah koni inaso danwakey Sosai😋😋

Similar Recipes