Alkubus na flour

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin na alkubus daban yake.

Alkubus na flour

Wannan hadin na alkubus daban yake.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
1 yawan abinchi
  1. Flour Kofi uku
  2. Yeast cokali daya babba
  3. Sukari cokali 1 babba
  4. Gishiri cokali daya karami
  5. Butter cokali uku
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Zaki hade ingredients dinki ki juya sannan ki sa ruwa ki kwaba yayi laushi sosae ki rufeshi ya tashi.

  2. 2

    Kisa a steamer kiyi steaming nashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes