Tumeric rice with jellof sphagetti

R@shows Cuisine @rashows_5946
Tumeric rice with jellof sphagetti
Umarnin dafa abinci
- 1
Nazuba mai a tukunya, nasa albasa, nasoya sama sama, nasa jajjage na, nasa citta, tafarnuwa, masoro da kanunfari, tumeric nasoya, nasa ruwa dai dai yadda zata karasa dafamin shinkafata, nasan kayan dandano, carrot da green pies narufe nabarshi yatafoso, nasa shinkafata rufe takarasa nuna.
- 2
Nadauko tukunya nasa albasa da mai nasoya sama sama, na jajjagena nasoya sama sama, nasa ruwa yadda zai karasamin taliyata, nasa kayan dandano, citta, masoro, da lawashi narufe nabashi yatafasa, nasa taliyata narufe nabarshi yanuna.
- 3
Gashi nagama, nasa kifi soyayye agefe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14753396




sharhai (3)