Apple & Milk juice

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

😋😋😋😋😋

Apple & Milk juice

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

😋😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Tufa
  2. Madara 1cup Ta ruwa kotagari kidamata
  3. Suger
  4. Ice kankara
  5. Apple flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisamu apple dinki kifere bayanta kicire dan tsinke tsakiya kiyankata saiki samu madararki da flavour dinki da ice kisa a blender kiyi blending zaki iyasha a lokacin zaki iya karasawa a frij yakara sanyi😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes