Shawarma bread with egg😂

Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

Actually I don't know what to call it🙄basira ta na gwada naga yayi sosai 💃kuma ku gwada zaku ji dadin shi lokacin breakfast 😋

Shawarma bread with egg😂

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Actually I don't know what to call it🙄basira ta na gwada naga yayi sosai 💃kuma ku gwada zaku ji dadin shi lokacin breakfast 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shawarma bread
  2. Nama
  3. Attarugu
  4. Egg
  5. Cube

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora mai kadan a pan dinki ki saka attarugu ki dan soya shi

  2. 2

    Saiki sauki ki kada eggs dinki nayi anfani da guda biyu ne sai ki zuba attarugu dinki a ciki egg din ki saka albasa kisaka naman ki minced meat na soya shi ki saka magi dinki

  3. 3

    Sai dauko bread dinki guda daya ki dora a kan pan ki zuba egg dinki ki kara dauko bread guda daya ki rufe ki barshi a low heat egg din ya siyo koh in ce ya gasu😂 shikenan kin gama wlhi ya min dadi sosai 💃

  4. 4

    Enjoy 🤩

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes