Kayan aiki

minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 10Dankali guda
  2. kofi 4 na mai
  3. 4Albasa guda
  4. 5Attaruhu
  5. 3Tumatur
  6. 3Maggi
  7. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    A fereye dankali a wanke a tsane,idsn ya tsanu a barbada mishi gishiri kadan

  2. 2

    A dora mai a wuta yayi zafi,a zuba dankali a ciki a soya shi sosai.

  3. 3

    A gyara kayan miya a wanke su a jajjaga su,a dora a wuta ruwqn au ya dan ja baya sai zuba mai a soya,sannan a kawo maggi a zuba,sqi ya rufe na kamar minti 5,sannan a sauke a ci miyar da dankali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
kwana biyu mune kewar girke-girkenki da fatan kina lfy @cook_14269820

Similar Recipes