Chicken bite

Ramadan Mubarak Allah y karbi ibadun mu yasa muna daga cikin bayi yantattu #ramadansadaka
Chicken bite
Ramadan Mubarak Allah y karbi ibadun mu yasa muna daga cikin bayi yantattu #ramadansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yanka wannan tsokar kaxar taki kmr haka ki wanke ki tsane t
- 2
Sai ki xuba a blender kisa koren tattasai albasa karas d attaruhu
- 3
Sai ki saka biredi
- 4
Sai ki nika gaba daya har yyi laushi sai ki juye a dan kwano
- 5
Ki xuba maggi d spices ki juya sosai
- 6
Sai ki fasa egg guda 1 d madara ki xuba ki juya
- 7
Sai ki dauko baking pan dinki mai circle kisa parchment paper akai
- 8
Sai ki xuba hadin kazar nan taki kisa chokali ki daddana saman
- 9
Sai ki saka a steamer kiyi steaming n minti 15-20 har y dahu y kame kmr haka sai ki samu plate ki kifa shi akai
- 10
Kisa wuka ki yayyanka shi kmr haka
- 11
Nan ga abubuwan d muke bukata in xamuyi coating(Kwai d garin biredi)
- 12
Sai kina tsomawa a egg kina sawa a garin biredi haka xakiyiwa kowanne
- 13
Nan gashi mun gama coating wa gaba daya
- 14
Sai ki dora mai in yyi xafi sai ki soya har y xama golden brown
- 15
Shikkenan kin gama
- 16
Gaskia akwai dadi sosai😍
Keywords
Similar Recipes
More Recipes































sharhai (3)