Sultan chips
ramadan mubarak 🌙
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki yanka dankalin ki ki soya shi ki tsane a colander
- 2
Sai ki xuba mai a kasko ki xuba ki xuba albasa d kika yanka slice d karas d koren tattasai
- 3
Sai ki xuba attaruhu ki juya sosai
- 4
Sai kisa maggi d spices ki juya
- 5
Sai ki matsar d albasan gefe ki fasa egg guda biyu ki juya sosai
- 6
Sai ki kawo wannan dankalin ki xuba ki juya sosai
- 7
Shikkenan kin gama
- 8
😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14897243
















sharhai (3)