Waffle 🧇

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#Ramadan sadaka.
Akoda yaushe zakaso kacanja wani abu daban, shine naga bari nayi waffle nayi amfani dashi wajen buda baki.

Waffle 🧇

#Ramadan sadaka.
Akoda yaushe zakaso kacanja wani abu daban, shine naga bari nayi waffle nayi amfani dashi wajen buda baki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
6 yawan abinchi
  1. 2kofi na fulawa
  2. 1 3/4 kofinmadara
  3. 2kwai
  4. 1/2kofi narkakken bota
  5. 1 cokalisiga
  6. karamin cokali bakin foda 4
  7. karamin cokali vanilla 1
  8. karamin cokali gishiri 1/4

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    A kunna injin din yin waffle, ashafa bota a ciki ko kuma ayi amfani da cooking spray

  2. 2

    Na hada fulawa, suga, bakin foda da gishiri guri daya na motse.

  3. 3

    A wata roba daban na fasa kwai na kadashi sosai, nakawo vanilla nazuba aciki, nakara kadawa sosai

  4. 4

    Nakawo kwan na zuba acikin fulawan, sannan nakawo narkakken bota dina da madara na zuba aciki, na yamutseshi sosai sosai, za'abar kwabin zuwa minti 5 komi yahadu kenan

  5. 5

    Sannan axuba kwabin acikin injin din yin waffle din

  6. 6

    Za'abarshi har ya nuna watau yayi golden alamar yayi kenan

  7. 7

    Ana iya cinsa da zuma, ko bota, koda 'yayan lambu ko kuma da whipping cream

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes