Falafel and Tahini sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka Wana abici yan Lebanese ne ama kuma yan north American da Indian nacishi sosai , first time danaci shi inace nama ne😂 ana hadashi kuma kamar sandwich ashe wai chickpeas ne kuma is very healthy food sana sauce din kuma da hidi ( sesame seeds) akeyi shi

Falafel and Tahini sauce

#ramadansadaka Wana abici yan Lebanese ne ama kuma yan north American da Indian nacishi sosai , first time danaci shi inace nama ne😂 ana hadashi kuma kamar sandwich ashe wai chickpeas ne kuma is very healthy food sana sauce din kuma da hidi ( sesame seeds) akeyi shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupchickpeas
  2. 1full hand parsley
  3. 1onion
  4. 3garlic and 1 ginger
  5. 1peper
  6. 1tablespoon coriander powder
  7. 1tablespoon cumin powder
  8. 1teaspoon turmeric powder
  9. teaspoon black peper powder
  10. 2maggi
  11. 1tablespoon flour
  12. Teaspoon baking soda
  13. Oil
  14. for tahini sauce
  15. 1/2 cupsesame seeds (hidi)
  16. 1/2 cupolive oil
  17. 2garlic
  18. 1peper
  19. 2tablespoons lemon juice
  20. 2tablespoons mayonnaise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika chickpeas dinki ciki ruwa ya kona overnight ki wanke ki tsane

  2. 2

    Sekisa ciki blender mai grating kisa pepper, garlic, onion, parsley

  3. 3

    Sekiyi grated dinshi maana bazeyi lawshi Sosai ba kamar yadan kike gani a picture din seki juye a bowl kisa coriander powder, cumin powder, turmeric powder,black pepper powder da maggi ki hadesu Sosai

  4. 4

    Sekisa 1 tablespoon flour da teaspoon baking soda duk ki hade

  5. 5

    Seki dinga diba a hanuki kina mulmula kamar yadan nayi a picture din seki soya ciki oil on medium low heat

  6. 6

    Inda ya soyu seki kwashe ki ajiye gefe

  7. 7

    For Tahini sauce zaki samu hidi (sesame seeds) kisa a frying pan seki soyashi sama sama ma 3mn seki sawke ki barshi yasha iska

  8. 8

    Seki juye ciki blender kisa olive oil,lemon juice,garlic, pepper, maggi kiyi blending har se yayi lawshi

  9. 9

    Seki dibi wadan zakiyi amfani dashi yanzu seki zuba mayonnaise aciki ki hadesu shikena tahini sauce dinki yayi ready sawra kuma da bakisa mayonnaise ba kina iya sawa a fridge ma 1week

  10. 10

    Seki hadasu tare da Falafel dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (14)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ni ma kanwatana auren dan dogon daji

Similar Recipes