Shinkafa da miya
#Foodex#cookeverypart#worldfoodday
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki fara ɗora tukunyarki sannan ki xuba ruwa idan yafara xafi saiki xuba shinkafarki sannan kibata 5mnts kisauke ki wanke
- 2
Bayanan saikiɗan ƙara mata ruwa yadanganta da dahuwar dakikeso tayi laushi or da ƙarfi saiki rufeta da leda kisake maidawa a wuta idan tayi saiki sauke shikenan
- 3
Sannan ki wanke kayan miyarki kiyi blending nasu sannan ki ɗora abun miyarki ki xuba mai da albasa idan sunyi saiki xuba kayan miyarki da maggi,curry,nama kibarta ta dahu saiki sauke shikenan our shinkafa da miya is ready
MRS, JIKAN YARI KITCHEN
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15601172





sharhai