Kosai 😋🤗💃

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083

Abincin gargajiya ne

Kosai 😋🤗💃

Abincin gargajiya ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minuter
15 yawan abinch
  1. Wake
  2. Mai
  3. Albasa
  4. Gishiri
  5. Attaruhu
  6. Kwai

Umarnin dafa abinci

30minuter
  1. 1

    Da farko na wanke wake na, zaba albasa da attaruhu, sannan na Kai markade, awajan markadan nace musu na kosai zasuyi min, buz karsu tsola min ruwa sosai, bayan an markada min, na dauko, kwai, na zuba acikin gullin, sannan na Dan saka gishiri, aciki, na dinga buga shi da ya bugu, na Dora Mai na akan kasko, yayi zafi na dinga saka wa, ba'asaka kosai Maggi, SE dae kushiri, ko farin maggi, wato ajinamoto.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes