Tamarind juice

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

#Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Tamarind juice

#Foodex#cookeverypart#worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tamarind/tsamiya
  2. Ginger/cittah
  3. Syrup sugar/dafaffen sugar
  4. Ice cube/ƙanƙara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Firstly xaki fara tafasa tamarind ɗinki da ginger sannan kitaceta ki ajiye tasha iska

  2. 2

    Sannan ki xuba syrup sugar ɗinki kisa ice cube koh ƙanƙara shikenan our tamarind juice is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes