Cookies

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Wannan cookies nayi amfani da ragowar butter icing dinane dashi
Cookies
Wannan cookies nayi amfani da ragowar butter icing dinane dashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Nayi cake din butter icing sai butter din yarege kuma narasa ya zanyi da ita sai nayi tunanin inmaidata cookies kawai
- 2
Nadauki ragowar butter icing din sai nazuba kwai daya akai sannan nazuba fulawa kofi uku nakwabashi sai narika mulmulawa inayin design dinda nakeso dashi
- 3
Bayan nagama sai nasa a oven nagasa shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15602764









sharhai