Ɗatun ƙamxo
#oldschool#teamsokoto
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai shi ƙamxo shine wanda idan mutun yayi tuwon shinkafa aƙasan tukunya yake laƙewa kexaki axashi awuta yayi ƙarfi yatashi wasu kuma ruwa suke xuba masa yatashi shine xaki nema kidakashi sannan ki xuba masa ruwan ɗumi wasu kuma ruwan sanyi suke xuba masa but da ruwan ɗumi yafi laushi kuma yafi daɗin ɗayawa daci saiki rufe for some mnts saiki ɗaukoshi
- 2
Bayannan saiki xuba masa ruwa kiwanke ki regaye idan yanada tsakuwa duka xata fita damachan kin daka ƙulinki da kayan magginki kin yanka latas,tumatur,attarugu,albasa saiki sami bowl naki ki xuba ƙamxonki saiki xuba duka ingredients naki kiɗata da hannunki shikenan our ɗari ƙamxo is ready🤤😋
Note:-ba'a bawa yaro mai ƙuiya kuma yanada riƙon ciki baxaji yunwa da wuriba saide kiyita Abka ruwa😂😂
Similar Recipes
More Recipes







sharhai