Strawberry smoothie

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Hadi ne na musamman don yana qara lahiya yana gyara fata da sauransu.

Strawberry smoothie

Hadi ne na musamman don yana qara lahiya yana gyara fata da sauransu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Strawberry mai qanqara
  2. Yogurt
  3. Madara gari
  4. Sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka strawberry ki zuba a na'urar markade, ki zuba yogurt da madara da sukari sai ki kunna na'urar

  2. 2

    Ki tabbatar ya markadu sai ki zuba a kofi asha lahiya...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes