Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba ruwa a tukun ya ki Dora a wuta.
- 2
In sun tafasa ki zuba Indomie da maginta.
- 3
Ki yanka albasa da tarugu ki zuba da curry kadan.
- 4
Ki rufe ki barshi ya dahu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Local rice and beans moringa jollof
My family always like rice and beans combo#teamsokoto Hauwa Bunza -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15808992
sharhai (3)