Chakalaka sauce and white rice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana miya na yan SOUTH AFRICA nai kuma kina iya cinsa da couscous, taliya, babancinsa shine BAKED BEANS da ake sawa

Chakalaka sauce and white rice

Wana miya na yan SOUTH AFRICA nai kuma kina iya cinsa da couscous, taliya, babancinsa shine BAKED BEANS da ake sawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1can Baked beans
  2. 1can chopped tomatoes or 4 tomatoes
  3. 1onion
  4. 2attarugu peper
  5. 3garlic
  6. 1tablespoon tomato paste
  7. 2carrots
  8. 1green and red bell pepper
  9. 1tablespoon curry
  10. 2maggi
  11. Soyaye gizzard
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nasa oil tukuya nasa onion, nasa tomato paste da grated attarugu peper da garlic na soya ma 5mn

  2. 2

    Sana nasa chopped tomatoes inda bakida na can sai kiyanka fresh tomatoes ki zuba ki barshi ya nuna ma 10mn sana kisa curry, maggi, thyme ki kara soyawa sai nasa carrots

  3. 3

    Sana nasa soyaye gizzard but kina iya sa duk nama da kikeso ki rufeshi ki barshi har sai kigan carrots din yadan nuna

  4. 4

    Sana sai kisa baked beans ki yanka red and green peper ki zuba ki barshi ya nuna ma 3mn sai ki sawke

  5. 5

    Gashi sai na dafa shikafa na hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes