Indomie

Zuzus Bite
Zuzus Bite @Zuzusbite56

Ina son zogala sosai Kuma ina yawan sata ga ko wane irin abinci yana dadi kwarai #teamsokoto

Indomie

Ina son zogala sosai Kuma ina yawan sata ga ko wane irin abinci yana dadi kwarai #teamsokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 packIndomie
  2. Zogala
  3. Yaji
  4. AlbasA

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwa ga tukun ya a aza saman wuta, in sunyi zahi a zuba Indomie da albasa da zogala da yaji

  2. 2

    A rufe tukun ya tsawon Minti uku

  3. 3

    A bude a juya in ta dahu a zuba a plate aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zuzus Bite
Zuzus Bite @Zuzusbite56
rannar

Similar Recipes