Gas meat
Na yi shine ma yara a hada burodi, kuma akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa gyara nama a dafa shi da kayan kamshi da albasa kadan
- 2
Sai a sauke a ciccira shi, sai a maida shi tukunya da ruwa kadan da wannan albasa guda biyu da tarugu da koren tatasai,, a zuba dandano da kayan kamshi da mai a rufe
- 3
Zaa bar shi yayi ta dahuwa har ya tsane ruwan, zaa ji yana ta kamshi,, shike nan sai a sauke
- 4
Zaa iya ci da burodi, shinkafa, couscous
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16257004





sharhai (2)