Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Taliya 1
  2. Ruwa
  3. Dakkaken yaji
  4. Salak
  5. Tumatir 3
  6. Gurji 1
  7. Albasa 1
  8. Manja

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko ki Dora ruwan zafin ki akan wuta idan ya tafasa kisa gishiri saiki zuba taliyarki

  2. 2

    Idan ta tafasa ta dahu saiki tace ki zuba Mata ruwan sanyi

  3. 3

    Saiki zuba a plate kisa dakkaken yajinki da magi ki zuba soyayyen manja ki kisa kayan ganye

  4. 4

    Idan kinaso Zaki iya sa dafaffen kwai ko soyayyen kifi ko nama aci dadi lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAFSAT ABUBAKAR ALIYU
rannar

Similar Recipes