Party jollof rice
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanki wanke kayan miya ki markada se ki tsotsar dasu
- 2
Ki suba mai a tukunya ki yanka albasa kisa dafafen kayan miyan ki
- 3
Ki tsoya idan ya soyu ki zuba timatirin leda ki qara soyawa idan ya soyu
- 4
Se ki tsaida ruwa ki zuba kayan qanshi da sinadaran dandano idan ya tafasa
- 5
Se ki wanke Shinkafa ki zuba har ta nuna 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16258611






sharhai (2)