Chicken pie gashin tukunya

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Kai yayi dadi sosai kujarraba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa2cup
  2. 2 tblsSugar
  3. Gishiri kadan
  4. 1Egg
  5. 2 tbspButter
  6. 1 tbsBaking powder
  7. 2Dankali
  8. Chicken breast
  9. Albasa 1medium
  10. 3Attaruhu
  11. 1Tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada fulawa, baking powder, sugar,salt, butter and egg ki kwaba yyi kayu yazama dough

  2. 2

    Seki ajiye agefe

  3. 3

    Sekiruba tsokar kaza ki sekicigaba da soyawa sekisa kayan Dan dano da kayan kanshi

  4. 4

    Sekisa ruwa kizuba Dan kalinda kika yanka kanana sekijiya kirufe har yashanye ruwan

  5. 5

    Kidauko pan kisa Mai kadan kisa albasa da kika yanka da attaruhu da tattasai kisoyaya sama Sama

  6. 6

    Sekidauko dough naki kiyi rolling sekisa filling naki kirufe seki tayi har yakare

  7. 7

    Sekisa a pan kishafa ruwan koyi sekisa a tukunya kigasa shikenan kingama

  8. 8
  9. 9

    Seki ajiye agefe

  10. 10

    Sekiruba tsokar kaza ki sekicigaba da soyawa sekisa kayan Dan dano da kayan kanshi

  11. 11

    Sekisa ruwa kizuba Dan kalinda kika yanka kanana sekijiya kirufe har yashanye ruwan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes