Kayan aiki

1 hour
1 person
  1. Farar shinkafa kofi 3
  2. Yeast chokali 1
  3. Baking powder rabin chokali
  4. Salt
  5. sugar
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Dafarko zakifa jiqashinkafarki tayikamar awa hudu ajiqe

  2. 2

    Sai amarkadata sai asaka gishiri da suga kadan sai yeasT

  3. 3

    Da baking powder sai abugakallin

  4. 4

    Sai adansa ruwan dumi sai abatta tatashi

  5. 5

    Sai asoya irin suyar waina ammakar a juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Surayya Abdulwahab Adam
Surayya Abdulwahab Adam @cook_36554542
rannar

Similar Recipes