Nutmeg puff puff

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#CDF puff puff yanada dadin sha'ani musamman alokacin bukukuwa da shagali da kuma cin gida domin jin dadin iyali to ya kamata adunga canja masa yanayi daga panke na gargajiya da muka Sani zuwa next level.

Nutmeg puff puff

#CDF puff puff yanada dadin sha'ani musamman alokacin bukukuwa da shagali da kuma cin gida domin jin dadin iyali to ya kamata adunga canja masa yanayi daga panke na gargajiya da muka Sani zuwa next level.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
30 yawan abinchi
  1. 8 cupsflour
  2. 1 cupsugar or ki kara Rabin kofi
  3. 2 tbsyeast
  4. 1 tspsalt
  5. 1 tspnutmeg
  6. 1/2 cuppowdered milk (optional)

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki tankade flour dinki saiki zuba a roba ko bowl kai duk abunda dai kike da shi

  2. 2

    Saikisa sugar kisa yeast kisa gishiri kisa madara

  3. 3

    Ko ki kwabata da ruwan dumi ki kwaba panken da ita ko ki zubata a garinta

  4. 4

    Saikisa ruwan dumi ki kwaba yanda kikeso duk zai baki abunda kikeso

  5. 5

    Asa madara zabi ne ko kisa ko ki barta ba dole bane amma dai yana dadi, sanann gurin sa madarar zabi biyu ne

  6. 6

    Ko yayi amma yakiyin smooth duk ya farfashe

  7. 7

    Saiki Dora mai a wuta kidauko kwabinki kisa hannu kidan bubbugashi iska ta FIFA

  8. 8

    Saiki dunga diba kina soyawa shikenan kingama

  9. 9

    Yanada dadi sosai gaskiya ga saiku duk abunda baki ganeba ki tamvayeni zan amsa Insha Allah.

  10. 10

    Remember kiyi kwabinki da Dan ruwa ruwa kada kibarshi yayi tauri domin idan yayi tauri zai zame maki kamar cincin

  11. 11

    To bayan kin kwaba saiki sa a guri mai dumi a kitchen kada kisa a rana zai tashi a mintuna 15

  12. 12

    Wanann yawansa zai baki na mutane 30 idan kowa kinsa masa guda 5-6 medium size

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_14221390 Aiko daga gani zatayi balain dadi

Similar Recipes