Vanilla custard cookies
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a sami roba asa sugar da butter zaki buga kaman na minti biyar amma da whisker
- 2
Sai kisa egg ki juya
- 3
Sai kisa custard da flour, baking powder da flavor ki juya sosai su hade Sai ki samu piping bag ki zuba hadin aciki kiyi design din da kikeso
- 4
Sai kisa a oven ki gasa na minti goma sha biyar
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16584048




sharhai