Ofada stew

Princess Amrah @Amrahskitchen98
#jumaakadai a rinka yi ana canja salon stew uwar gida. Wannan miyar tana da dadi kuma ana cinta da kowanne irin nau'i na abinci kamar shinkafa, taliya, doya, macaroni da sauransu
Ofada stew
#jumaakadai a rinka yi ana canja salon stew uwar gida. Wannan miyar tana da dadi kuma ana cinta da kowanne irin nau'i na abinci kamar shinkafa, taliya, doya, macaroni da sauransu
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki markada kayan miya ki zuba a tukunya
- 2
Ki barshi ya dahu har sai ruwan ya tsane sosai
- 3
Ki zuba manja, albasa, daddawa a pan ki soya
- 4
Ki zuba nama
Ki soya sannan ki dauko dafaffen kayan miyarki ki zuba, ki zuba dandano yanda zaiji - 5
Ki zuba stock sannan ki soya su
- 6
Sai ki zuba dafaffen kwai ki jujjuya bayan minti biyar ki sauke
- 7
Shikenan an gama.
- 8
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16592308

sharhai