Soyayyar awara

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Shekara 4 da suka wuce nayi trying yin awara Amma se nake samun matsala kodai taki hadewa ko kuma tayi tsami but now se nake bayarwa ai min Sena soya.
To wannan recipe din na yadda ake suya ne

Soyayyar awara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Shekara 4 da suka wuce nayi trying yin awara Amma se nake samun matsala kodai taki hadewa ko kuma tayi tsami but now se nake bayarwa ai min Sena soya.
To wannan recipe din na yadda ake suya ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. Awara
  2. Man kuli
  3. Maggi da gishiri
  4. Ruwa
  5. Yaji

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Na samu kwano na zuba ruwa kadan na zuba maggi da Dan gishiri se na zuba awarar na juya na barta a ciki 5min

  2. 2

    Na Dora Mai a wuta ya fara zafi sannan na zuba awarar na soya a medium heat

  3. 3

    Bayan ta soyu se na yayyafa wannan ragowar ruwan maggin na rufe ta Dan yi taushi

  4. 4

    Shi kenan aci dadi lpia with yaji 🤤😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes