Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki daura tukunyarki a wuta (low heat) kizuba ruwa kofi daya da sugar dakuma butter kibarsu su tafasa
- 2
Sannan saiki zuba vanilla flavour dinki kadan saiki zuba flour dinki ki tuqashi kaman tuwo harsai ya hade jikinsa
- 3
Saiki sauqeshi kibarshi yadan sha iska, bayan nan saiki fasa kwan ki a ciki kiqara tuqashi harsai ya hade. Saiki dauko pipping bag da nuzzle kisa a ledan
- 4
Sai kina matsawa a cikin manki kina soyawa har kigama. Kihada cinnamon powder da sugar ki barbada akai. Zaki iya chinshi da chocolate
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638229











sharhai (4)