CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fanken plantain
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fanken plantain ainihin hoton girkin

Fanken plantain

sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
kano

Wannan girki Yanada dadi sosai kuma na koye shi ne musammam a wajen khamz pastries

Wannan girki Yanada dadi sosai kuma na koye shi ne musammam a wajen khamz pastries

Kara karantawa

Fanken plantain

sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
kano

Wannan girki Yanada dadi sosai kuma na koye shi ne musammam a wajen khamz pastries

Wannan girki Yanada dadi sosai kuma na koye shi ne musammam a wajen khamz pastries

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Mutum 4 yawan abinchi
  • 3 cupsFulawa
  • Plantain guda biyu
  • Ruwa
  • Yeast 1 spoon
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Parsley
  • Maggi
  • 1Egg
  • Green pepper
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kwano ki zuba plantain dinki ki saka fork kiyi smashing dinsa har sai ya yi laushi sai ki saka egg dinki ki cigaba da juyawa

    Fanken plantainmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki zuba one cup of water kisa flour kisaka yeast da sugar ki kwaba sai ki rufe ki saka shi a rana na tsahon minti 30 har sai ya tashi

    Ruwan in kin kwafa kinga beyiba kinayi kina dan qarawa har yayi laushi Kamar haka

    Fanken plantainmatakin girki2 hoto
    Fanken plantainmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Bayan ya tashi sosai sai ki zuba attaruhu,albasa, green pepper da parsley dinki kisa maggi guda daya daidai Yanda taste din zai miki sai ki juya

    Fanken plantainmatakin girki3 hoto
    Fanken plantainmatakin girki3 hoto
    Fanken plantainmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki dora mai a wuta in a deep frying kina saka shi in balls

    Fanken plantainmatakin girki4 hoto
    Fanken plantainmatakin girki4 hoto
    Fanken plantainmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Bayan ya yi golden brown sai ki kwashe aci da farfesu ko sause 🤤🤤🤤

    Fanken plantainmatakin girki5 hoto
    Fanken plantainmatakin girki5 hoto
    Fanken plantainmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar December 02, 2022 16:41
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

sharhai

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
December 03, 2022 05:33
👍🏼
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Agada

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Masa
  2. Lemon mangaro
  3. Dan sululuf
  4. Cuos cuos
  5. Kosan garin kwaki
  1. Alkubus
  2. Cuos cuos
  3. Homemade Grenadine
  4. Tuwon semo da miyar kubewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16665673
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close