Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFulawa
  2. 1 tspYeast
  3. 1 tbspSugar
  4. Gishiri kadan
  5. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwano mai safta kisa fulawa kisa gishiri kisa sugar kisa yeast ki mosa kikawo ruwan dumi ki kwaba

  2. 2

    Sai kisamu kadan roba ki shafa masu mai sai kizuba kwabin sai kisamu ruwa kadan a tukunya kisa in yaye zafi

  3. 3

    Kisa wann robobin naki in yaye sai ki sauki asi dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes