Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. 1/2 cupof sugar
  2. 1 cupof water
  3. Lemon tsami
  4. Red food colour
  5. Flavour

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki zuba sugar da ruwa da lemon tsami da flavour sai ki daura a wuta.

  2. 2

    Idan ya tafasa ya fara kauri sai ki zuba red food colour sai ki juya sosai

  3. 3

    Sannan ki sauki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes