Cookies

#OMN wannan cookie din na yi sa ne saboda na dade Ina ajiyan wani cornflour sai yanzu na samu damar an fani dashi
Cookies
#OMN wannan cookie din na yi sa ne saboda na dade Ina ajiyan wani cornflour sai yanzu na samu damar an fani dashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu biwl ki zuba butter da icing sugar kiyi buga shi sosai har sai sugar din ya narke
- 2
Sai ki zuba flavour da condensed milk dinki ki Cigaba da juyawa har sai ya hade jikinsa sosai
- 3
Sai ki zuba flour din ki da corn flour ki murza har na tsawon munti biyar har sai komai ya kama jikinsa
Sai ki saka shi fridge na minti 30 - 4
Bayan minti talatin sai ki dauko ki dora akan Kichen surface dinki ki murza yayi fadi sai ki samu cutter ko marfin ki yayyan ka
- 5
Sai ki saka a oven ki gasa sama daqasa shikenan cookies dinki ya kammala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes













sharhai