Chicken fingers

#OMN na dade ina ajiye da wan nan chicken breast din a freezer inataso inyi pizza amma ban samu damar zuwa siyo cheese ba saboda area din mu yana wahalan samu. Seda naga wan nan challenge din kawai se naji shaawar chin chicken fingers kuma gaskiya yanada dadi sosai

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki dauko breast din ki yanka shi dogaye seki zuba a mazubi kisa Maggi dasu ginger powder duka ki juya
- 2
Seki kawo flour ki zuba seki zuba ruwa ki juya su sosai duk su hade jikin su seki Dan rufe shi na tsawon 15mnts
- 3
Idan ba haka ba duk ze hade, seki soyashi harse yayi red and cripsy seki kwashe kiyi serving da favourite dipping sauce dinki.
- 4
Ko ketchup ne
- 5
Seki dora mai a wuta seki zo kina dauko shi daya bayan daya kina sawa a mai. kada ki zuba shi da spoon
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)