Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen Ayayo
  2. Daddawa
  3. Citta da yaji baki
  4. Kanwa
  5. Jar miya
  6. Tattasai da attarugu
  7. Tomato uku
  8. Albasa daya
  9. Maggi hudu da gishiri kadan
  10. Mai
  11. Wake (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    Zakiyi blending na kayan Miya ki yanka albasa

    Kiwanke wake ki surfa

    Kigyara Ayayo kiyanka ki wanke saiki daka ko kiyi blending yafi ma

  3. 3

    Ni dakawa nayi Amma idan kikayi blending yafi kyau da yauki

  4. 4

    Ki Dora tukunya biyu daya kisa Mai kiyanka albasa kibari ta soyu saiki zuba blending naki

  5. 5

    Dayar Kuma kidauko Ayayo ki Wanda kikayi blending ko kika daka kizuba kidan sa tafasas shin ruwa ko mara zafi

  6. 6

    Kisa kayan yaji da yar kanwa kadan kirufe yadahu Amma wutar kadan ake sawa kinayi kina jujjuya kar Yakama tukunya

  7. 7

    Idan kayan miyar ki suka soyu saiki dauko waken ki kizuba ki Kara ruwa bamasu yawa ba saiki sa maggi da gishiri kirufe saita dahu

  8. 8

    Idan kowacce ta dahu Zaki iya gamewa a tukunya daya zakuma Ki iya yin style kowane iri na jar miya da koriya

  9. 9

    😋miyar akwai Dadi ga lfy wake ba dole bane Amma wasu garuruwan suna sawa duk yadda kika bukata hk zakiyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (3)

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
Masha Allah 😋 sai naxo chin nawa rabon

Similar Recipes