CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar bushashen rama da wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar bushashen rama da wake ainihin hoton girkin

Miyar bushashen rama da wake

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

Miyar bushashen rama da wake

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 hour 30mins
1 yawan abinchi
  • Rama
  • Gyada
  • Wake
  • Manja
  • Kayan miya
  • Kayan kamshi
  • Maggi da gishiri
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 hour 30mins
  1. 1

    Da farko zaa gyara rama a cire datti da itacen,sai a zuba ruwan zafi asa gishiri.

  2. 2

    A gyara wake tsab a cire datti.

  3. 3

    A gyara gyada a daka tayi laushi a zuba a abu me kyau.

  4. 4

    A gyara Kayan miya a markada ko jajjaga a zuba a tukunya mai tsafta,asa manja a dan soya kadan.

  5. 5

    Sai a zuba ruwa a kawo maggi,kayan kamshi da maggi a zuba asa kanwa Kadan a bari yayi ta dahuwa a kula kar a rufe ya taso ya zuba.

  6. 6

    Daga nan sai a wanke raman a zuba asa gyadar a rufe su hade gaba daya, har sai waken ya yi laushi.

  7. 7

    In tsamin yayi yawa sai sa kanwa dan kadan,in yayi kauri miya ya hadu.
    Zaa iya sa nama ko kifi in ana so,amma wannan na gargajiya ne.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
rannar December 17, 2022 20:44
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup Busashen Rama Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Irish ball
  2. Kosai
  3. Filled crepe
  4. Raisins cookies
  5. Faten doya da wake
  1. Raisins cookies
  2. Faten doya da wake
  3. Irish ball
  4. Sauce
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16697060
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close