Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnts
2 yawan abinchi
  1. 1 cupwake
  2. 1albasa
  3. 4attarihu
  4. Garlic
  5. Gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

30mnts
  1. 1

    Da farko zaki zuba waken a roba ki jika shi na tsawon 15mnts seki zo kisa a turmi ki surfashi ki wanke shi tas ki cire bayan seki zuba albasa da attarihu da garlic kisa a blender da ruwa kadan ki nika shi har se yayi laushi sosai

  2. 2

    Seki kawo gishiri kisa ki juya seki dora mai a wuta ki dinga zuba kullin da cokali ki soya shi harse yayi ja

  3. 3

    Shikenan seki serving da yaji da kuma kunu ko koko ko abinda kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes